SANARWA
Muna farin cikin samar da wannan Shafi na yanar Gizo (Website) na
Marubutan Hausa, manufar wannan Shafi shi ne a samar da bayanai da
suka shafi tarihi da rayuwar Marubutan Hausa da rubuce-rubucensu. Saboda
haka, zan yi amfani da wannan dama domin rokon Marubutan Hausa duk inda
suke a duniya da su taimaka su aiko mun da tarihinsu da duk wani bayani
da suke so duniya ta sani a game da su da kuma jerin sunayen
littattafansu don bugawa. Za a iya aikowa da wadannan bayanai ta email watau info.hausawa@gmail.com ko sharhamak@yahoo.com ko sharhamak.info@gmail.com Ina rokon Marubuta su ba mu cikakken
goyon baya.
Mun gode.



0 comments:
Post a Comment